Wasu daga cikin tsofaffin kwamishinonin da aka kora sun samu sababbin muƙamai a gwamnatin jihar Bauchi da ke yankin Arewa maso GabasGwamna Bala Abdulkadir Mohammed ya naɗa uku daga cikin tsofaffin kwamishinonin a matsayin masu ba da shawara na musammanNaɗin na su na zuwa ne ƴan…
Gwamnan Bauchi Ya ba Kwamishinonin da Ya Kora Sababbin Mukamai …C0NTINUE READING >>>>