Gwamnan Filato Ya Musanta Jita-Jitar Sauya Sheka Zuwa APC …C0NTINUE READING HERE>>>
Gwamnan Jihar Filato, Barr. Caleb Mutfwang, ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.
Mutfwang, a cikin wata takardar sanarwa da ofishin yaɗa labarai da harkokin jama’a na Gwamnatin Jihar Filato, Mista Gyang Bere, ya bayyana wannan jita-jita a matsayin aikin masu sha’awar raba kan al’umma da kuma waɗanda ke son kawo ruɗani kan kishin siyasar sa da kuma sadaukarwarsa ga jam’iyyar PDP.
Gwamnan ya…
Gwamnan Filato Ya Musanta Jita-Jitar Sauya Sheka Zuwa APC …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>