Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane shida (6) ga majalisar dokokin jihar domin tantance su a matsayin kwamishinonin ma’aikatu shida.
Wannan matakin dai ya biyo bayan sauya-sauyen da gwamnan ya yi a ƙunshin majalisar zartarwar tasa, inda aka cire wasu daga…
Gwamnan Kano Ya Aike Wa Majalisa Sunayen Mutune 6 Don Naɗa Su Kwamishinoni …C0NTINUE READING >>>>