Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika wa majalisar dokokin jihar sunayen sunayen kwamishinoni shida da ya naɗa domin tantancesu zuwa ma’aikatu daban-daban.
Hakan na zuwa ne biyo bayan sauye-sauye da gwamnan ya yi a majalisar kwamishinoninsa a baya bayan nan inda aka…
Gwamnan Kano Ya Naɗa Tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar Da Wasu 5 A Matsayin Kwamishinoni …C0NTINUE READING >>>>