Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi sabbin naɗe naɗen muƙamai a gwamnatinsa.
Mai magana da yawun gwamnan jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya fitar da a sanarwar da ke bayyana cewa waɗanda aka naɗa sun haɗar da:
Hon. Ahmad Muhammad Speaker a matsayin mai bai wa gwamna…
Gwamnan Kano Ya Yi Sabbin Naɗe-Naɗe …C0NTINUE READING >>>>