Gwamnan PDP Ya Ziyarci Tinubu A Legas, An Ji Abin da Suka Tattauna a Cikin Bidiyo

Gwamnan Filato, Caleb Mutfwang, ya ce an samu gagarumin ci gaba a yanayin tsaro a jihar daga Janairu zuwa Disambar 2024Gwamnan ya ce Shugaba Bola Tinubu ya bayar da gudunmawa sosai kuma yana da jajircewa wajen inganta tsaro a jiharMutfwang ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya ziyarci…

Gwamnan PDP Ya Ziyarci Tinubu A Legas, An Ji Abin da Suka Tattauna a Cikin Bidiyo …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment