Gwamnan Zamfara Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan fararen hula da harin da jirgin saman Sojojin yaƙin ya rutsa da su a Tungar Kara da ke kananan hukumar Zurmi da Maradun.
Mataimakin na musammam kan yaɗa labarai da sadarwa na gwamna Suleman Bala Idris ne ya bayyana haka a takardar da ya…
Gwamnan Zamfara Ya Jajanta Wa Iyalan Da Harin Jirgin Sojoji Ya Rutsa Da Su …C0NTINUE READING >>>>