Gwamnan Jihar Kaduna, Uba Sani, ya mayar wa iyalan tsohon shugaban kasa, Janar Sani Abacha, filayensu guda biyu da tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, ya ƙwace a zamanin mulkinsa.
Lauyan iyalan Abacha, Reuben Atabo, ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai.
Babban…
Gwamnatin Kaduna ta mayarwa Iyalan Abacha filayensu da El-Rufai ya kwace …C0NTINUE READING >>>>