Gwamnatin Kano Ta Karbi Yara 59 Da Aka Kama A Hanyar Zuwa Nasarawa

An dawo da yara 59 zuwa Kano da ‘yansanda suka kama bisa zargin cewa safararsu aka yi.

 

An mika yaran wadanda dukkansu ‘yan karamar hukumar Sumaila ne ga hukumar harkokin mata, yara da nakasassu ta jihar Kano.

Babban sakataren hukumar, Muttaka Iliyasu Yakasai ne ya tarbi yaran a…

Gwamnatin Kano Ta Karbi Yara 59 Da Aka Kama A Hanyar Zuwa Nasarawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment