Gwamnatin Jihar Kano ta fara rabon kayan makaranta kyauta ga ɗalibai 789,000 a makarantun firamare 7,092 da ke cikin ƙananan hukumomi 44 na jihar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya ƙaddamar da wannan shiri a ranar Litinin, inda ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na kyautata harkar ilimi a…
Gwamnatin Kano Ta Raba Kayan Makaranta Kyauta Ga Dalibai 789,000 …C0NTINUE READING >>>>