Gwamnatin Jihar Kano, ta raba Naira miliyan 12.7 ga mutane 281 da suka yi asarar dukiyoyinsu sakamakon gobara a jihar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf, wanda ya samu wakilcin Alhaji Adda’u Kutama, ya ce tallafin na nufin taimaka wa waɗanda gobarar ta shafa a kasuwannin ‘yan Katako da ke…
Gwamnatin Kano Ta Raba Naira Miliyan 12.7 Ga Mutane 281 Da Gobara Ta Shafa …C0NTINUE READING >>>>