Gwamnatin Kano ta yi takaicin girke yan sanda a fadar Sarki Muhammadu Sanusi II

Gwamnatin Kano ta yi takaicin girke yan sanda a fadar Sarki Muhammadu Sanusi II …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana matukar damuwarta game da girke jami’an tsaro dauke da makamai a fadar Kofar Kudu ta Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.

Gwamnatin ta ce lamarin ya haifar da tashin hankali da damuwa tsakanin mazauna Kano da kewaye.

Gwamnatin ta bayyana rashin jin dadinta ne a cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai, Baba Halilu Dantiye, ya sa wa hannu.

Sanarwar ta ce gwamnati ce mai nauyin tabbatar da zaman lafiya, kwanciyar hankali, da kuma bin…

>

Leave a Comment