Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da naira miliyan dubu 50 domin gudanar da ayyukan samar da ruwan sha a kanan hukumomi 20 da ke cikin jihar.
Shugaban hukumar samar da ruwan sha na Jihar Katsina, Dakta Tukur Hassan Tingilin ya bayyana haka a lokacin kaddamar da kwamitin karbar…
Gwamnatin Katsina Ta Fitar Da Naira Miliyan Dubu 50 Domin Samar Da Ruwan Sha …C0NTINUE READING >>>>