Gwamnatin Katsina Ta Sha Alwashin Dakile Rikici Tsakanin Makiyaya Da Manoma

A kokarin da ake yi na daukar matakin magance rikice-rikicen da ke tsakanin makiyaya da manoma, gwamnatin Jihar Katsina ta kaddamar da kwamiti na wucin gadi wanda zai rinka kula da duk wani kai-kawo na makiyaya a fadin jihar.

Sakataren gwamnati Barista Abdullahi Garba Faskari ya…

Gwamnatin Katsina Ta Sha Alwashin Dakile Rikici Tsakanin Makiyaya Da Manoma …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment