Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti

washington dc — 

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Laraba 25 ga watan Disamban da muke ciki da Laraba 1 ga watan Janairu mai kamawa a matsayin ranaikun domin bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi Tunji-Ojo, wanda ya ayyana hakan a madadin…

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Domin Bukukuwan Kirsimeti …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment