Gwamnatin Najeriya Ta Kwace $52.88m Da Ake Dangantawa Da Diezani

washington dc — 

Gwamnatin Najeriya ta karbi dala miliyan 52.88 daga kadarorin Galactica da aka kwato daga Amurka, wadanda ake dangantawa da tsohuwar ministar albarkatun man fetur Diezani Alison-Madueke.

Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’ar Najeriya Lateef Fagbemi ne ya…

Gwamnatin Najeriya Ta Kwace $52.88m Da Ake Dangantawa Da Diezani …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment