Gwamnatin Jihar Sakkwato ta kaddamar da shirin sa yara da suka isa shiga makaranta na shekarar karatu ta 2024/2025 wanda aka shirya shi ne domin duk yaran da shekaraunsu sun kai su shiga makaranta an sa, su a makarantun gwamnati.
Da yak e jawabi wajen kaddamar lokacin da aka kaddamar da…
Gwamnatin Sakkwato Ta Kaddamar Da Gangamin Sa Yara A Makaranta …C0NTINUE READING >>>>