Gwamnatin Sakkwato Tace Za Ta Binciki Harin Jirgin Sojoji Da Ya Kashe Mutane 10

WASHINGTON, DC — 

Harin ya faru ne lokacin da jirgen yakin ke kai hare-hare akan sansanonin ‘yan ta’addar Lakurawa da ke barazana ga zaman lafiyar yankin arewa maso yammacin Najeriya.

Gwamnan Sakkwato Ahmad Aliyu ya tabbatar da irin hasarar rayuka sanadiyar harin da jirgin yakin soja a wasu…

Gwamnatin Sakkwato Tace Za Ta Binciki Harin Jirgin Sojoji Da Ya Kashe Mutane 10 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment