Gwamnatin Sakkwato Za Ta Binciki Harin Jirgin Soja Da Ya Kashe Mutane

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ce za ta haɗa kai da masu ruwa da tsaki domin bincikar dalilin harin jirgin saman yaki da aka kai wasu ƙauyukan jihar, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 10.

Harin ya faru ne lokacin da jirgin yakin ya kai farmaki a sansanonin ’yan ta’adda na Lakurawa,…

Gwamnatin Sakkwato Za Ta Binciki Harin Jirgin Soja Da Ya Kashe Mutane …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment