Gwamnatin Tarayya ta sanar da ɗage haramcin haƙar ma’adinai a Jihar Zamfara, bayan samun ci gaba a yaƙar matsalolin tsaro da suka addabi jihar.
Ministan kula da albarkatun ƙasa, Dele Alake ne, ya bayyana haka a wata sanarwa da mai taimaka masa kan yaɗa labarai, Segun Tomori, ya…
Gwamnatin Tarayya Ta Ɗage Haramcin Haƙar Ma’adinai a Zamfara …C0NTINUE READING >>>>