Gwamnatin Tarayya Ta Fara Sayar Wa ‘Yan Jarida Buhun Shinkafa A Kan Naira 40,000 …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnatin Tarayya ta fara sayar wa ‘yan jarida buhun shinkafa mai rahusa a Jihar Kaduna, a kan kudi Naira 40,000 kan kowane buhu mai nauyin kilogiram 50, domin rage tsadar kayan abinci.
An ware wa ‘yan jarida buhuna 149, inda kowane ya samu damar sayen buhu guda daya.
Hukumar EFCC da Ma’aikatar Noma sun tantance masu siyan shinkafar don tabbatar da gaskiya.
Ma’aikatan gwamnati kuma sun karbi nasu a wuraren aikinsu.
Shugabar NUJ reshen Kaduna, Hajiya Asma’u Halilu, ta yaba…
>