Gwamnatin Tarayya ta sanar da sauya sunan Jami’ar Abuja (UniAbuja) zuwa Jami’ar Yakubu Gowon.
Ministan yada labarai, Mohammed Idris ne ya bayyana hakan ga manema labarai a fadar gwamnati a ranar Litinin bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya da shugaban kasa Bola Tinubu ya…
Gwamnatin Tarayya Ta Sauya Sunan Jami’ar Abuja Zuwa Jami’ar Yakubu Gowon …C0NTINUE READING >>>>