Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani kan kalaman Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, dangane da sauye-sauyen tattalin arziki na gwamnatin Bola Ahmed Tinubu Bayanai sun nuna cewa ta ce ba ta bukatar amincewar Sanusi II domin aiwatar da manufofinta, duk da cewa tana maraba da ra’ayin…
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Raddi ga Sanusi II kan Sukar Tsare Tsaren Tinubu …C0NTINUE READING >>>>