Shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana cewa za a tsawaita tsawon lokacin kasafin kuɗin shekarar 2024 zuwa ranar 25 ga watan Yunin 2025.
Ya bayyana haka ne cikin jawabinsa na buɗe taron gabatar da kasafin 2025 da Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, zai yi a zauren…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Tsawaita Kasafin 2024 Zuwa Watanni 6 – Akpabio …C0NTINUE READING >>>>