Bankin AfDB zai ba da Dala miliyan 200 domin aiwatar da shirin wutar lantarki na Najeriya, wanda zai baiwa mutane 500,000 hasken lantarkiWannan ya na daga cikin Dala biliyan 1.1 da Najeriya ta karba domin aiwatar da ayyukan samar wa ‘yan kasa hasken wutar lantarki zuwa 2026Shugaban…
Gwamnatin Tinubu Ta Samo Rancen Sama da N1bn don Tsame Najeriya daga Duhu …C0NTINUE READING >>>>