Gwamnatin Tinubu Za Tayi Amfani da Karuwanci da Kwayoyi wajen Lissafin Tattalin Arziki

Hukumar NBS za ta fadada yadda ake lissafin ma’aunin GDP wanda yake nuna nauyin tattalin arzikin kowace kasaWani babban jami’in NBS ya ce za a koma la’akari da ayyukan badala da alfasha domin gane hakikanin karfin tattalinDomin ganin GDP ya tashi, za a lissafa da kudin da ake samu…

Gwamnatin Tinubu Za Tayi Amfani da Karuwanci da Kwayoyi wajen Lissafin Tattalin Arziki …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment