Gyaran Haraji: Hanyoyi 20 da Talakawa, Ƴan Kasuwa Za Su Amfana da Kudurin Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>
Taiwo Oyedele, jami’in gwamnatin tarayya ya bayyana yadda talakawa da kananan ‘yan kasuwa za su amfana da gyaran harajiYa sanar da cewa sababbin dokokin haraji sun kawo bukatar cire VAT akan sufuri, abinci, ilimi, da kariya ga masu karamin albashiRangwamen haraji zai taimaka wa talakawa da ‘yan kasuwa domin samar da yanayi mai kyau na kasuwanci da bunkasarsa a kasar
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da…
>