Hadimin Akpabio Ya Nemi Yafiyar Gwamna bayan Ya Taya Shi Murnar Mutuwar Matarsa

An yi ta sukar Sanata Godswill Akpabio bayan hadiminsa ya yi katobara game da mutuwar matar gwamna Hadimin Akpabio mai suna Uduak Udo ya nemi yafiyar Gwamna Umo Eno kan kuskuren taya shi murnar mutuwar matarsa Hakan ya jawo ka-ce-na-ce a kafofin sadarwa inda ake amfani da shi wurin sukar Sanata Godswill Akpabio

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

FCT, Abuja – Hadimin…

Hadimin Akpabio Ya Nemi Yafiyar Gwamna bayan Ya Taya Shi Murnar Mutuwar Matarsa …C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment