Tsohon mai bai wa Buhari shawara, Dolapo Bright ya ce an yaudari shugaba Tinubu cewa janye harajin shigo da kayan abinci zai rage hauhawar farashiDolapo Bright ya bayyana cewa hauhawar farashin man fetur da disil da ake amfani da su wajen sufuri na da muhimmanci wajen ƙara tsadar kayan…
Hadimin Buhari Ya Ragargaji Bola Tinubu kan Hauhawar Farashi …C0NTINUE READING >>>>