Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa kan rasuwar Injiniya Ahmad Ishaq Bunkure, sabon Mai Bashi Shawara Kan Ayyuka, wanda ya rasu a ranar Laraba a ƙasar Masar, kwana ɗaya bayan rantsar da shi.
A cikin wata sanarwa da kakakinsa, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya…
Hadimin Gwamnan Kano Ya Rasu Kwana Ɗaya Bayan Rantsar Da Shi …C0NTINUE READING >>>>