Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Lin Jian, ya ce matakin tsawaita yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Sin da Amurka, a fannonin kimiyya da fasasha ya yi daidai da moriyar al’ummunsu, kana ya dace da burin sassan kasa da kasa.
Lin Jian wanda ya bayyana hakan a Litinin din…
Hadin Gwiwar Sin Da Amurka A Fannonin Kimiyya Da Fasasha Ya Yi Daidai Da Bukatun Al’ummunsu Da Ma Duniya Baki Daya …C0NTINUE READING >>>>