‘Hakan Ya Zama Dole’: Shugaban Kamfanin BUA Ya Yabawa Tsare Tsaren Tinubu, Ya Jero Dalilai

Fitaccen dan kasuwa a Najeriya kuma shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya yabawa salon mulkin Bola Tinubu Abdulsamad ya ce tabbas matakan da shugaban ke dauka suna da tsauri amma hakan shi ne kaɗai mafita Hakan na zuwa ne yayin da ake korafi kan matakan shugaban da suka jefa…

‘Hakan Ya Zama Dole’: Shugaban Kamfanin BUA Ya Yabawa Tsare Tsaren Tinubu, Ya Jero Dalilai …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment