Hankalin Fasinjoji Ya Tashi, Jirgin Sama Ya Samu Matsala Yana Shirin Sauka a Abuja

Hankalin Fasinjoji Ya Tashi, Jirgin Sama Ya Samu Matsala Yana Shirin Sauka a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>

Fasinjojin wani jirgin kaya sun tsira daga mummunan hadari bayan daya daga na’urorin saukar jirgin ya lalace tun a sararin samaniyaJirgin ya sauka a yanayi mai kama da rikitowa a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe da ke babban birnin tarayya Abuja a ranar LarabaAn gaggauta daukar fasinjoji shida da ke cikin jirgin wanda kamfanin Allied Air ya mallaka zuwa asibitin sojoji don duba lafiyarsu

A’isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit. Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da…

>

Leave a Comment