Har Yanzu Tinubu Bai Nada Jakadu Ba, Inji Gwamnatin Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>
washington dc —
Ma’aikatar harkokin wajen najeriya tace har yanzu Shugaba Bola Tinubu bai nada jakadu ba.
Ma’aikatar na martani ne ga wani jerin sunaye da ake yadawa a kafafen sada zumunta na mutanen da Shugaba Tinubu ya nada a matsayin jakadun Najeriya a kasashen duniya daban-daban.
A sanarwar da ya fitar a jiya Lahadi mai rikon mukamin kakakin ma’aikatar, Kimiebi Imomotimi Ebienfa, ya bukaci al’umma da suyi watsi da jerin sunayen.
“Da kakkausar murya, ma’aikatar ke…
>