Wani rahoto da kamfanin Beacon Security and Intelligence Limited, ya fitar ya nuna cewa hare-haren ‘yan bindiga a Nijeriya sun ragu da kashi 1.6 cikin 100 a watan Disamban 2024.
A rahoton, an bayyana cewa aƙalla mutum 708 ne suka rasa rayukansu, yayin da aka yi garkuwa da mutane…
Hare-haren ‘Yan Bindiga Sun Ragu A Watan Disamban 2024, Amma Har Yanzu Ana Fuskantar Barazana …C0NTINUE READING >>>>