Hari Na Biyu Ba Na Jirgin Soji Ba Ne Da Ya Kashe Mutane A Sakkwato – DHQ

Hedikwatar Tsaro (DHQ) ta bayyana cewa harin jirgin sama da ta kai a Sakkwato, ta kai ne da hallaka ‘yan ta’addan Lakurawa tare da wajen ajiyar kayan aikinsu.

Sia dai harin ya yi sanadin mutuwar fararen hula a jihar.

Daraktan Yada Hulɗa Labarai na Rundunar, Manjo Janar Edward…

Hari Na Biyu Ba Na Jirgin Soji Ba Ne Da Ya Kashe Mutane A Sakkwato – DHQ …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment