washington dc —
Al’ummar kauyen Tatara na karamar hukumar karu ta jihar nassarawa sun fada cikin firgici sakamakon harin ‘yan bindigar da ya hallaka mutane 7.
Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Sp Ragman Nansel, ne ya bayyanawa tashar talabijin ta channels cewar harin ya afku a daren…
Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutane 7 A Nassarawa …C0NTINUE READING >>>>