Hatsarin Jirgin Ruwa Ya Kashe Mutane 20, ‘Yan Kasuwa Da Yara A Benue

A ƙalla mutane 20 ne suka rasa rayukansu bayan jirgin ruwan katako ya kife yayin da yake ɗauke da fasinjoji daga ƙaramar hukumar Agatu a Jihar Benue zuwa Jihar Nasarawa.

Mafi yawancin waɗanda suka rasa rayukansu ‘yan kasuwa ne, yayin da suke dawowa daga Kasuwar Ocholonya a Agatu….

Hatsarin Jirgin Ruwa Ya Kashe Mutane 20, ‘Yan Kasuwa Da Yara A Benue …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment