Hatsarin Kwale-Kwale Ya Hallaka Mutane 13 A Indiya

Mutane 13 sun rasa rayukansu, ciki har da sojin ruwa, a wani hatsarin kwale-kwale a kan hanyarsu ta zuwa tsibirin Elephanta, wajen yawon buɗe ido da ke birnin Mumbai, a Indiya.

Kwale-kwalen ya kife bayan ya yi karo da wani jirgin sojin ruwa, inda ya haifar da turmutsitsi.

Rahotanni…

Hatsarin Kwale-Kwale Ya Hallaka Mutane 13 A Indiya …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment