Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe

Hatsarin Mota Ya Hallaka Mutane 12 A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>

washington dc — 

Mutane 12, da suka hada da maza manya 10 da babbar mace 1 da karamar yarinya 1 sun mutu a wani hatsarin motar da ya faru a kan hanyar Bayamari zuwa Geidam ta jihar Yobe a jiya Talata.

Kwamandan shiyar Yobe na hukumar kiyaye afkuwar hadura ta Najeriya (FRSC), Livinus Yilzoom ne ya bayyana hakan a sanarwar daya rabawa manema labarai a Damaturu, babban birnin jihar.

A cewarsa, hatsarin ya afku ne da kimanin karfe 10 na dare a kauyen Chelluri mai tazarar kilomita 20, a kan…

>

Leave a Comment