Hotuna: Fitaccen Mawakin Siyasa, Rarara Ya Bude Sabon Gidan Biredi a Jihar Katsina

Mawakin siyasa Dauda Rarara ya kai ziyara Kahutu, jihar Katsina, inda ya duba aikin masallacin Juma’ah da yake ginawaA yayin ziyarar, Rarara ya ziyarci sabon gidan biredinsa mai suna Mama Bread, tare da abokinsa Abdullahi AlhikimaHotuna sun nuna Rarara da Alhikima suna cin biredi cikin…

Hotuna: Fitaccen Mawakin Siyasa, Rarara Ya Bude Sabon Gidan Biredi a Jihar Katsina …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment