Hotuna: Matar Fitaccen Mawakin Kannywood, Ado Gwanja Ta Haifo Santalelen Yaro

Matar fitaccen mawaki Ado Gwanja, Maryam Zubair Pakii, ta haifi santalelen d’a namiji, wanda suka sanya wa suna NawabMaryam ta yi godiya ga Allah SWT da samun wannan karuwar tare da wallafa hotunan jaririn da kuma ‘yarta ta fari da ta kira NurMasoya da abokan arziki sun taya mawaki…

Hotuna: Matar Fitaccen Mawakin Kannywood, Ado Gwanja Ta Haifo Santalelen Yaro …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment