Wata jami’a ta hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa da rigakafinsu ta kasar Sin, watau China CDC, ta musanta cewa an samu barkewar wasu cututtuka masu yaduwa a kasar, inda ta jaddada cewa, cututtukan da suka shafi numfashi da ake fama da su a kasar duka wasu sanannun kwayoyin cuta ne…
Hukumar CDC Ta Karyata Barkewar Sabbin Cututtuka Masu Yaduwa A Sin …C0NTINUE READING >>>>