Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) shiyyar jihar Legas ta tsare jami’anta 10 bisa binciken wasu abubuwa da suka bata.
An tsare jami’an ne a makon da ya gabata bisa zargin karkatar da wasu kayan aiki da ba a bayyana su ba.
A cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba,…
Hukumar EFCC Ta Tsare Wasu Jami’anta 10 Bisa Zargin Karkatar Da Kayan Aiki …C0NTINUE READING >>>>