Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu

WASHINGTON, DC. — 

Hukumar yaki da fatauci da miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA ta shiga sabuwar shekarar 2025 tare da nasarar kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi a sassan daban-daban na kasar, cikin su har da wani mai shirya fina-finai a masana’antar Nollywood da ya sami horo a kasar…

Hukumar NDLEA Ta Yi Babban Kamu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment