Hukumar NPA Ta Ƙara  Kaimi Wajen Janyo Masu Zuba Hannun Jari

Hukumar NPA Ta Ƙara  Kaimi Wajen Janyo Masu Zuba Hannun Jari …C0NTINUE READING HERE>>>

Hukumar kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Kasa NPA, ta bukaci masu zuba hannun jari a fannin, da su zuba jarinsu, a bangaren Tashoshin Jiragen Ruwa.

Shugaban Hukumar, Dakta Abubakar Dantsoho ya yi kiran a yayin da ya kai ziyarar aiki na duba Tashoshin Jirgin Ruwa ta Onne da ta garin Fatakwal.

Dantsoho ya kuma bai wa masu son zuba hannun jari a fannin tabbacin cewa, hukumar za ta samar masu da kyakyawan yanyi domin gudanar da aikin su.

Ya sanar da cewa, domin a samu nasarar kara…

Hukumar NPA Ta Ƙara  Kaimi Wajen Janyo Masu Zuba Hannun Jari …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment