ICPC Ta Sake Tuhumar Tsohon Hadimin El Rufa’i da Rashawa, Za a Tafi Kotu

Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta zargi Jimi Lawal da karbar miliyoyin Naira daga asusun gwamnatin jiharICPC ta ce tsohon hadimin gwamna Nasir El Rufa’i ya karbi akalla Naira miliyan 10 daga Asusun Akanta Janar na Kaduna Ta yi zargin ya rika tura kudaden zuwa asusun GTB na kamfanin…

ICPC Ta Sake Tuhumar Tsohon Hadimin El Rufa’i da Rashawa, Za a Tafi Kotu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment