‘Idan Tinubu Ya Fadi, na Fadi’: Awa 24 da Sukar Tinubu, Gwamnan PDP Ya Lashe Amansa

Awanni 24 bayan gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya soki Bola Tinubu, ya sake yabonsaGwamnan a cikin wani bidiyo ya bukaci yan jiharsa su goyawa Tinubu baya kamar yadda suke yi masaSakataren yada labaran gwamnan, Festus Ahon ya ƙaryata cewa gwamnan ya soki Tinubu inda ya ce suna…

‘Idan Tinubu Ya Fadi, na Fadi’: Awa 24 da Sukar Tinubu, Gwamnan PDP Ya Lashe Amansa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment