Gwamnan Osun, Ademola Adeleke ya ce zama daram a jam’iyyar PDP domin babu wani shiri da ya yi na sauya sheƙa zuwa APCMai magana da yawun gwamnan Osun, Olawale Rasheed ya ce Gwamna Adeleke na da kyayyawar alaƙa da shugaban ƙasa, Bola TinubuYa ce APC ce ta kirkiro wannan ƙaryar take…
“Ina da Alaƙa da Tinubu,” Gwamna na 4 da Ake Zargin Yana Shirin Komawa APC Ya Yi Magana …C0NTINUE READING >>>>