Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un, Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamna Ya Rasu

Jihar Kwara – Shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin jihar Kwara, Prince AbdulKadir Mahe, ya rasu.

AbdulƘadir Mahe, Yarima a masarautar Ilorin kuma tsohon babbban sakatare, ya riga mu gidan gaskiya ne a safiyar ranar Asabar, 28 ga watan Disamba, 2024.

Shugaban ma’aikatan fadar Gwamnatin…

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un, Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamna Ya Rasu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment